Posts

The High Cost Of Living

Image
Tsadar rayuwa da muke ciki kullum Yana qara ta azzara ta yanda kullum talaka Yana a wahale idan kaduba some years  ago abun ba haka yake ba lokacin akwai sauki na rayuwa ba kamar yan shekaru kadan dasuka biyo baya ba To Daga Ina matsalar take ?  Kuma ta ina Za'a magance ta?  Menene shawarar ku akai ?