The High Cost Of Living
Tsadar rayuwa da muke ciki kullum Yana qara ta azzara ta yanda kullum talaka Yana a wahale idan kaduba some years ago abun ba haka yake ba lokacin akwai sauki na rayuwa ba kamar yan shekaru kadan dasuka biyo baya baTo Daga Ina matsalar take ? Kuma ta ina Za'a magance ta? Menene shawarar ku akai ?
Yaya kuke ganin za'ayi
ReplyDelete